Labarai

Korona ta kashe Kwamishinan yan sandan Cross River, Abdulkadir Jimoh

Korona ta kashe kwamishinan yan sandan jihar Cross River, Abdulkadir Jimoh a yau Juma’a.

Watan margayin 5 kenan da kama aiki a jihar. Manuniya ta ruwaito margayin ya kamu da korona inda aka garzaya dashi asibiti sai dai kan ayi wani abu akansa ne aka gane ya riga ya rasu.

Tuni dai jami’an kiwon lafiya suka bukaci duka iyalansa su je suyi gwajin cutar kana kuma su killace kansu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button