Labarai

An killace Shugaban Faransa, Macron bayan Korona tayi masa mugun kamu

Cutar korona ta kama Shugaban Faransa Emmanuel Macron har ma an killace shi.

A wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta fitar ta ce alamar cutar ta bayyana kan Shugaba kasar ganin haka akayi masa gwaji inda kuma aka tabbatar ya kamu da cutar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button