Labarai

DA DUMI-DUMI: Buhari ya bayar da umurnin a bude boda

Shugaban kasa Manjo-Janaral Muhammadu Buhari ya bada umarnin bude hudu daga cikin bodojin Nigeria domin ci gaba da shigo da kaya, musamman kayan abinci.

Manuniya ta ruwaito shugaban ya bude iyakokin (Bodojin) su ne; Seme a jihar Lagos, Illela a jihar Sokoto, Maigatari a jihar Jigawa da kuma Mfun a jihar Cross River.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button