Labarai

FARGABAN KORONA: Boss Mustapha da matarsa sun killace kansu

Sakataren Gwamnatin tarayyar Nigeria kana shugaban kwamitin shugaban kasa masu kula da cutar korona, Boss Mustapha da matarsa sun killace kansu bayan da aka samu masu dauke da korona a gidansa

Manuniya ta ruwaito Boss Mustapha na cewa kodayake dai shi da matarsa gwajin farko ya nuna basu da cutar to amma zasu cigaba da killace kansu har zuwa lokacinda za a yi masu gwaji na biyu

Boss ya ce anyiwa yan gidansa gwajin cutar an samu duk sun kamu da cutar ta korona

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button