Labarai

Jakadan Nigeria a kasar Amurka ya rasu

Allah ya yiwa jakadan Nigeria a kasar Amurka rasuwa Justice Sylvanus Nsofor a kasar Amurka, ya rasu yana da shekara 85 a duniya.

Manuniya ta ruwaito Shugaban kasa Manjo-Janaral Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya mika sakon ta’aziyyar margayin ta hanyar kira iyalin margayin, Madam Jane ta wayar tarho ya yi masu gaisuwa.

Janaral Buhari ya kuma umurci ma’aikatar kula da sha’anin kasashen waje da su tattauna da iyalin margayin domin shirya jana’izarsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button