Labarai

Nana Akufo ya lashe zaben shugaban kasar Ghana

Hukumar zaben kasar Ghana ta ayyana shugaban kasar Nana Akufo Dakwa Addo, a matsayin wanda ya lashe zaben kasar ta Ghana 2020.

Wannan shine zai zama karonsa na biyu kenan  a karagar mulkin kasar ta Ghana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button