DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari ya tsige shugaban hukumar NDE, Nasir Ladan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cire Dr. Nasiru Mohammed Ladan shugaban hukumar samar da aikin yi ta kasa “National Directorate of Employment (NDE).”

Leave a Reply

Your email address will not be published.