Addini da RayuwaWasanni

KALLI: Wani angon ya mutu jim kadan da daura aurensa

Ita wannan duniya ba komi bace, ga duk masu daukar ta da zafi lallai su shiga taitayinsu

Daga Manuniya

Wannan wani mutum ne a kasar Uganda mai suna Roy Jairus Watuulo wanda ya rasu yan sa’oi bayan daura aurensa da amaryarsa Anitah Nabuduwa

Manuniya ta ruwaito an daura auren ne a ranar Asabar 5 ga watan Disamba a garin Kampala inda aka garzaya budurin auren, to sai dai bayan an kammala walimar cin abincin dare ne wato Dinner sai angon ya yi korafin cewa yana jin jikinsa babu dadi inda kan kace kwabo jiki ya rikice aka kwashe shi zuwa asibi sai dai yan sa’oi kadan da isarsu asibiti likitoci suka ce ya mutu.

Margayi Roy da amaryarsa Annita
Wajen daura auren Anita da mijinta da ya mutu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button