Addini da RayuwaAlbum/EP
An daura auren Mahmud yau kalli hotunan auren

RANAR MURNA Mahmud (Nuhu Abdullahi) ya zama ango yau, yana bukatar addu’ar ku
Manuniya ta ruwaito an daurawa Jarumin fina-finai Nuhu Abdullahi (Mahmud) da amaryarsa Jamila Abdulnasir a yau Juma’a a masallacin Alfurqan dake jihar Kano.


Muna yiwa Mahmud fatan alkhairi Allah ya sanya albarka!






