in ,

Klalli hotunan yan sa kai da zasuyi yaki da Boko Haram a jihar Borno

HOTUNA: An kaddamar da sabbin jaruman yan sa kai na hadin guiwa wadanda zasu taya sojoji yaki da Boko Haram a yankin Jere dake jihar Borno

Hoto daga Ali Bukar
Daya daga cikin Jaruman
A karamar hukumar Jere dake jihar Borno
Jaruman a tsaye

Buhun shinkafa ya koma N19,000, masu boye kayan abinci sun shiga Uku

Kotun daukaka kara ta amince da hukuncin kisa da aka yankewa Maryam Sanda