Labarai

Buhari yayi wa Boko Haram martani game da kisan manoma 43 a Borno

Lamarin dai ya faru ne a da sanyin safiyar jiya Asabar a yankin Kwashebe Zamarmari da ke jihar Borno.

Sai dai kamar yadda ya saba, Shugaba Muhammadu Buhari daga ofishinsa a Abuja babban birnin tarayya cikin sanyin AC ya mika ta’aziyyarsa da alhininsa bisa wannan ta’addaci da Boko Haram sukayi.

Buhari ya ce yayi matukar Allah wadai da wannan kisa na hauka da rashin hankali da mayakan sukayi a sakamakon gazawar Gwamnatinsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button