Addini da RayuwaAlbum/EPHausa SongsLabarai

Mahmud zai auri Siyama a gaske kalli hotunan aurensu

Jarumin fina-finai Nuhu Abdullahi wanda aka fi sani da Mahmud a cikin shirin Labarina zai angwance a gaske ranar Juma’a 4 ga watan Disamba 2020 tare da amaryarsa Jamila Abdulnasir (Siyama).

Jarumi Nuhu Abdullahi da amaryarsa Jamila Abdulnasir

Manuniya ta ruwaito za a daura auren ne a masallacin Alfurqan Mosque dake, Alu Avenue Nasarawa GRA jihar Kano

Kalli hotunan kafin aurensu wato pre-wedding pictures

Mahmud da Siyama
Ango da amaryarsa
Allah ya sanya alkhairi
Mahmud na shirin Labarina
Ranar 4 ga watan Disamba
Katin aurensu
Ango da amarya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button